Description
Aiki ne da aka yi shi kyauta, ba tare da tallace-tallace ba a matsayin wa?afi domin Allah Ma?aukakin Sarki.
***Ke?ance-ke?ancen Manhajar:***
- Sau?in amfani ?aramar fuska tare da damarmaki masu yawa
- Binciken gaggawa da sauri Bincike a Nassoshin Al?ur'ani da - Sunayen surori da Juzi'ai
- Karatun Al?ur'ani Ka more da jaratun Al?ur'ani Mai Girma daga kwafi tatacce mai adon mai janhankali
- Tarjamar Ma'anonin Al?ur'ani Mai Girma Ka fahimci Al?ur'ani da -Yarenka ta Hanyar Tarjamar Ma'anoninsa zuwa Yaren Halshen Hausa
- Lissafin Yarurruka Bu?e Manhajar da Yarenka ko kuma Yaren da ka ke sha'awar bu?e Mus'hafin da shi
- Tilawowi Sauraren Tilawar Al?ur'ani Mai Girma da Sautin Makaranta Shahararru da Ma'abota Tilawowi da?a?a.
- Tarjama ta Sauti: Sauraron Tarjama ta Sauti na Ma'anonin Al?ur'ani Mai Girma da Yaren (sunan yaren a nan)
- Makunnin Sauti nai ci gaba: Makunnar za ta ba ka damarmaki na ci gaba kamar Maimaitawa domin taimaka maka a wajen haddar Al ?ur'ani mai Girma
- Wa ?a fi: Ra?a Alamomi Manazarta da kulawa da da su, don samun sau?in komawa zuwa wuraren dakatawa a wajen wasu ayoyi ayyanannu.
- Matattara: Ra?a kowane adadi na ayoyi zuwa matattara, domin saurin komawa garesu nan gaba.
- Ra?a abubuwan da suka fa?o: Ra?a abubuwan da suka fa?o da tuntuntuni a lokacin Tilawar Al?ur'ani, ko karanta Tarjamar ma'anoninsa.
- Tarayya: Tarayyar Ayoyin ko Ma'anoninsu zuwa abokanka ta hanyar Manhajoji da zaurukan sa da zumunta.
- Tsari na da ban: An za?i launuka da zayyana mai hutar da idanu, da tsare-tsare na zamani da aka tsakurosu daga gargajiyar masu magana da yaren Halshen Hausa
Designed and developed by: https://smartech.online
User Reviews for Al?urani Mai Girma Quran Hausa 1
-
Amina Abdullahi: Al?urani Mai Girma Quran Hausa provides thorough Quran study with Hausa translation and audio recitations, aiding both beginners and scholars.